KU DAINA AMFANI DA ADDINI KUNA RABA KAN MUSULMI>>Sule Lamido Ga Izala - Knock Media™

Breaking

Ads

BANNER 728X90

Tuesday, 15 January 2019

KU DAINA AMFANI DA ADDINI KUNA RABA KAN MUSULMI>>Sule Lamido Ga Izala

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido ya zargi Kungiyar Izala da amfani da addini domin raba kan Musulmi. Wannan ya biyo bayan umarnin da suka ba wa 'yan kungiyar da su zabi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. 

"Kuna da magoya baya a jam'iyyun siyasa, PDP, APC, APGA da sauran su ku bar kowa ya yi ra'ayin sa ".

No comments:

Post a Comment