Buhari Ya Cire Wanda Ake Zargi Da Kunnowa Ganduje Wuta - Knock Media™

Breaking

Ads

BANNER 728X90

Tuesday, 22 January 2019

Buhari Ya Cire Wanda Ake Zargi Da Kunnowa Ganduje Wuta

Rahotanni da ke riska ta daga Tetfund na cewa,  Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayar da umarnin sauke DR. ABDULLAHI B. BAFFA daga mukamin Sakataren sartaswa na hukumar Tetfund. 

A baya magoya bayan Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje sun sha zargin sa a matsayin mai huro masa wuta daga Abuja.

Tuni har an maye gurbinsa da Farfesa  Sulaiman Iliyasu Bogoro.

No comments:

Post a Comment