A ranar 8 ga watan Maris ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar Mata. An ware ranar ne domin bikin ci gaban da mata suka samu a duniya.
Ga wani kacici-kacici kan wasu matan Najeriya da suka fara kafa tarihi ta hanyar zamowa mata na farko da suka rike wani mukami.
Tambayoyi ne har guda takwas, idan an amsa tambaya ta farko, bayan sakamako ya fito sai kuma a danna 'Na gaba' domin ci gaba da kacici-kacicin har zuwa karshe.
No comments:
Post a Comment